Donut
Ina son donut sosai tare Dani DA iyalina
Steps
- 1
Dafarko zaki tankade filawa kizuba zuba sugar DA gishiri DA baking powder,DA butter DA kwai,saikisami madarar Ki kwaba da ruwa madumi sai ki hada kan sauran Kay an hadin Kikwaba
- 2
Sosaiya hada jikinsa ki tabugashi tsawon minti 20 zuwa same SAI kisa Leda kirufe waje Mai dumi
- 3
Zakiga ya tashi yayi buyunsa SAI ki kuma juyawa
- 4
Kidauko abin murji kifitar DA shape na donut
- 5
Saiki barshi arana kirufe zai tashi kamar haka
- 6
Inyatashi saiki soya DA wuta NASA kasA
Similar Recipes
More Recipes
-

Shital Jataniya
-

Gulkand Paan Modak - Ganesh Chaturthi Special
Manisha Sampat
-

Healthy tasty mix vegetable curd raita
Ramaben Joshi
-

Bethica Das
-

Kala chana curry with mini Malabar paratha
Pooja Sapre
-

Picota cherries and grilled steak salad
Picota Cherries
-

Vilde!:)
-

Nutan Shah
-

Christina
-

Mary
-

jenscookingdiary
-

Mumtaz Ramzan
-

Ashi Ashi -

Dnice Gal Dnice Gal
-

Laiha's_Oven
-

Aniqa Iqbal
-

Sajida Perveen 786
-

Shabana Safdar
-

Sabudana tikki and sabudana kheer
Hema Brijwani -

Laiha's_Oven
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10773857















Comments