Onion ring 3
yanada saukinyi
Steps
- 1
Zaki tankade flour,kisa maggi,baking powder,yeast,mai da kwai ki jujjuya sannan ki kwaba da ruwan dumi ki rufe yadan tashi
- 2
Zaki yanka albasa ki jajjaga attaruhu,ki soyasu sama sama,idan da nama ki daddaka kisa
- 3
Saiki dauko dough dinki kke murzawa kina sa albasa aciki ki nannade ki
- 4
Ki dora mai yayi zafi sannan kirage wutar kke soyawa
- 5
Ga yadda ake nannadewar
- 6
Bansa daki daki ba
- 7
Saiki lankwasosa
- 8
Saiki manne bakin dankarya bude amai
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Barfi
Ramaben Joshi
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Easy Twix caramel apple parfait
Chef Nena
-

Jeff Lynch
-

theeefinest
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Mamisyeldu Kitchen
-

Masa with granut cake (bandashe)
Idris Ameenat Lokoja
-

Hina Qureshi
-

AForbes -

Kim Maroney
-

Jamila BiBi
-

Warisha Nimra💝
-

Dipti
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10787265














Comments (2)