Egg souce
inason miyar kwai sosai
Steps
- 1
Zaki sami namanki maikyau kiwanke ki tafasashi kisa kayn dandano da.albasa maggi,saiki wanke.kayan miyarki ki greeting dinsu saiki yanka.albasa saiki dora mai a wuta kisa albasa inyadan soyu saiki zuba kayan miyarki.
- 2
Inyadan soyu kadan saiki zuba kayan dandanonki da.maggi inkinason tafarnuwa zaki iya sakawa,saiki dakko namanki kizuba akai.
- 3
Inyadan soyu saiki dakko kwanki kifasa akai nidai guda uku nazuba yadanganta da yawan miyarki saiki bashi minti 3 saiki jujjuya zakiga ya dan duddunkule yayi kyau saiki kashe wuta kibashi 5minit saiki kwashe,anaci da doya,taliya,shinkafa da sauransu
Similar Recipes
More Recipes
-

🍆🥔🌶️ Chatpata Aloo Baingan Bharta
Khanfaiziya5 -

Vietnamese Chicken & Cabbage Salad
Bee Vinitra
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Anda Ghotala (Surat Street Food)
Bethica Das
-

Cluelesskitty
-

Bina Anjaria
-

Rick M
-

Leelumae
-

red.queen
-

Rae
-

Neha
-

Emiliani
-

Indrani Chatterjee
-

Harminder Kaur Sethi
-

Sadaf Shoaib Vohra
-

Hashal Anani
-

Hashal Anani
-

Augie's Confectionery
-

Farhat Banu
-

Monika gupta














Comments