Miya danyen kubewa da kifi

Hashal Anani @cook_12808712
Miya danyen kubewa da kifi
Steps
- 1
A jajjaga kayan miyan a soya cikin manja, sai a zuba ruwa dai dai misali. A daka daddawa da citta da kananfari a zuba sabida karnin kifin.
- 2
A soya kifin sai a kankare kubewa in ruwan miyar ya tafasa sosai sa a zuba kubewar da ruwan kanwa kadan ya nuna
- 3
A zuba soyyayar kifin ciki sai a rage wutan ya kara nuna na mintina biyar.
Similar Recipes
More Recipes
-

Fried Potatoes with cheese and Japanese sauce
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Lemon White Chocolate Chip Cookies
Hope Brincat
-

Sangita Vyas
-

Healthy tasty unique sabudana dry fruit kheer
Ramaben Joshi
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jigisha Modi
-

Bhavnaben Adhiya
-

Kels Ro
-

Performance Triad
-

Rice Cake (Lontong) with Rice Cooker
Pawon Indo Bule
-

Chinese Style Mince Pork Potato
Elaine Chan
-

Hashal Anani
-

SatvinderKaur
-

Nazia Qureshi
-

kimans Catering & Global Concept
-

Bharti mehta -

Ali Ahamad -

Umma Sisinmama
-

Jyoti Dhuppar -

Avii sheikh
-

Ruby Food Respie
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10935241








Comments