Steps
- 1
Da farko na wanke kayan cikin tatas saina zuba a tukunya na daura akan wuta yayita dahuwa tsahon awa 2.
- 2
Saina sauke na tsame naman da yasha iska na kara wankewa na zuba a tukunya na tsinke attaruhu da tattasai na wanke na hada da tafarnuwa na jajjaga na zuba a ciki na gurza ginger da tomeric na zuba a ciki na yanka albasa na wanke na zuba a ciki na zuba kayan kamshi da mai kadan na zuba ruwa kadan na daura akan wuta yayita dahuwa tsahon 30 minutes.
- 3
Saina zuba maggi da dan gishiri da onga na serchet da curry na jujjuya na barshi kamar na minti 10 zuwa minti 15 saina kashe shikenan uwar gda zaki iyaci da bread koda shinkafa aci dadi lfy.
Similar Recipes
More Recipes
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Cluelesskitty
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Fudgy Brownie Cookies with Crackly Tops
Ashley Smith
-

tanveer sayed
-

Leelumae
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

J.A.B.
-

Upma Budhiraja Sweety
-

❤ Hira.Nadeem.sayyed❤ 🇵🇰
-

Aish Kaur aggarwal
-

Football Pitch Peppered Omelette
Ifeoma Obianagha
-

Saydeenkitchen En More
-

Saydeenkitchen En More
-

Twincess_
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Riz Shah
-

Anusha Gawshinde










Comments