Soyayyeyar indome

Kasance daya daga cikin wayayyen mata masu iya sarrafa girki tako wanne fanni
Soyayyeyar indome
Kasance daya daga cikin wayayyen mata masu iya sarrafa girki tako wanne fanni
Steps
- 1
Dafarko zaki wanki kayan miyarki saiki yankasu yankan fade kamar haka
- 2
Saiki sami roba maidan zurfi kisaka indome dinki aciki saiki zuba ruwan zafi yasha kanta kamar haka saiki zuba gishiri kadan idan kuma kinasan amfane da magen ciki zaki iya yidashe saiki rufe zuwa minti goma saiki tace a abin tace taliya idan ruwan ya tsane
- 3
Saiki zuba kayan haden a roba saiki fasa Kwai kizuba maidandano kizuba indome kijuya sosai kwan yasha kan indomen kamar haka
- 4
Saiki daura kaskonki akan wuta kizuba mai idan yayi zafi saiki xuba indomen aciki kidanga juyawa kinabubbudawa kamar haka
- 5
Kina juyawa zuwa minti goma sha biyar zakiga tayi washar washar kwan yahadu da indomen kamar haka
- 6
Saiki sauki kijuye a plate shikinan kingama saice anayinsa amatsayen breakfast taku ako dayaushe mom khadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Pulao with Sprouted Basmati Rice, Coconut Milk and Vegetables
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Slow Cooker Spaghetti Bolognese
Cook1999 -

Kulsoom Bukhari
-

Sugar Snap Peas with Squash Noodles
Crock Pot Girl 🤡
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Chef Nena
-

tanveer sayed
-

Crockpot Sweet and Sour Keilbasa
Crock Pot Girl 🤡
-

Chef Nena
-

Wolfcatskitchen
-

@Tehmina_Ameen
-

Sunita Maheshwari
-

Reena Andavarapu
-

Asiyah Naveed Roghay
-

Divya Tekwani
-

Vaishali Suhas
-

RUCHIKA
-

Upma Budhiraja Sweety
-

Dipti Mehrotra
-

Riya Mehta













Comments