Malo juice

Safman06
Safman06 @cook_14475051

Yadda ake juice din malo

Malo juice

Yadda ake juice din malo

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 1malo
  2. 1/2pick milk
  3. Suger

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zamu wanke malo namu sai mu fere bayansa, bayan mun fere sai mu yankashi in pieces sai mu sa a blender muyi blending nawa yayi smooth. Daga nan zamu zuba a jug musa kayan hadi Madara da sugar mu juyawa sosai. Sai asa a fridge yayi sanyi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safman06
Safman06 @cook_14475051
on

Comments

Similar Recipes