Shinkafa da dankali
Na samo abubuwa da sauki
Steps
- 1
Da farko zaki dora tuunyarki sai ki zuba mai sannan ki kawo attaruhu da albasa ka soyasu har sai sunyi baki amma ba sosai ba sai ki kawo shinkafarki ki zuba sannan itaki soyata sama samasannan ki zuba ruwan zafi daidai yanda zai dafa miki shinkafar kina zuba ruwan zakiga wanna kayan miyan ya taso sama sai ki kwasheshi sai ki zuma magginki da kaninfari da masorosannan ki rufe zakiga tayi kyan dahuwa sannan ta zama brawn color
- 2
Ayadda zakiyi source din ki kawo albasrki da kika yanka kanana sai ki zuba a tukunya sai ki kawo lemon tsami ki matsa akai ko veniger sannan ki zuba mai sai ki kawo dankalinki ki zuba sannan ki kawo koren wakenki ki zuba sai ki zuba maggi sanna ki juya sai ki rufesu sannan ki rage wuta sosai zai dahu a hankaali shikenan kin gama.
Similar Recipes
More Recipes
-

Fee marie
-

Crumbs & Chaos
-

Hadiza Ado Bello
-

Lubna’s Kitchen
-

Tasty Veg Cooking
-

Supriya Devkar
-

Vedangi Kokate
-

Diet biscuits with custard flavour 🫓 🫓
Kulsoom Bukhari
-

Nutan Shah
-

Gatte ki kadhi and dry Masala gatta
Prachi Maheshwari
-

Air Fry with Me
-

Air Fry with Me
-

ryandvy
-

Air Fry with Me
-

skunkmonkey101
-

Mitu's Magic
-

Tronél Candiotes-Strydom
-

Khalida Misbah
-

Parul Bhimani
-

Farzana Memon
-

Mater palao made by sumaira jabee
Sumaira Jabee
-

Chinese rice made by sumaira jabee
Sumaira Jabee
-

Khoy wala helwa made sumaira jabee
Sumaira Jabee
-

Geeta Rani Sharma
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)



Comments