Fried rice with salad

Fried rice with salad
Steps
- 1
Dafarko xaki wanke shinkafarki kiyi boiling dinta ki tace seki yanka carrot, peas, green beans suma ki tafasa su ki tace seki yanka onion dinki ki wanke shi seki jajjaga tattasai da attarugunki.
- 2
Xaki samu kwano me kyau ki juye shinkafarki da kayayyakinn da kika yanka da kayan miya seki sa Maggie, gishiri, Curry, garlic powder ki hada ki juyasu aciki seki sa mai a tukunya yayi xafi seki kawo shikafan da kika hada kixuba acikin man kina juyawa kina juya ko ina seki dan rufe minti biyu xaki iya sa leda asaman seki rage wuta idan yayi seki sauke
- 3
Hadin salad: ki yanka cabbage, cucumber, tomatoes, carrot amma kananun yanka xaki iyasa albasa idan kinaso, seki wanke su ki samu wuri mekyau ki juye seki sa bama, milk, sugar seki jujjuya
- 4
Kisamu plate mekyau ki xuba shinkafan a gefe kuma kisa salad dinki, aci dadi lpia😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Pakhala or Fermented Rice Platter
Madhumita Bishnu
-

Cluelesskitty
-

Amazing Foodies
-

Sirine Chmaysem
-

Shobha Deshmukh
-

Garima Mayur Mangwani -

Soumini Bhattacherjee
-

jaysongeisler -

Lychee Smoothie (Lychee Smoothie)
Daxa Parmar
-

Leelumae
-

Crockpot Chicken with Red Potatoes
Crock Pot Girl 🤡
-

Thai Sweet Chili Garlic Shrimp
Air Fry with Me
-

Rachma McTegg
-

Brock Stoller
-

Florence
-

Sajida Perveen 786
-

afifa
-

Colin Morgan
-

Crockpot Chicken with Red Potatoes
Crock Pot Girl 🤡
-

Hiroko Liston
-

Leemart's Cul
-

Mad Cook
-

Ummu ashraf kitchen






Comments