Awarar kwai
khadija balarabe jibril @cook_18200920
Yanada dadi musamman a break fast a hada da kunu ko shayi
Awarar kwai
Yanada dadi musamman a break fast a hada da kunu ko shayi
Steps
- 1
Da farko a fasa kwai a bowl Sai a zuba sardine,tafarnuwa da citta da aka daka, masoro, albasa ishashshiya da Maggi a cikin Sai a buga shi sosai a kulle a leda
- 2
Sai a zuba ruwa a tukunya asaka kullin kwan aciki har Sai ya dahu, Sai a cire a yayyanka shi kamar haka
- 3
Sai a kada wani kwan a roba a dinga tsoma dafaffen kwan a ciki ana soyawa a Mai Mai zafi
Similar Recipes
More Recipes
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

kairynel
-

J.A.B.
-

Yellow Rice with Vermicelli الرز الأصفر مع شعريه
Layla (lulu)
-

Strawberry Cream Cheese French Toast
Donovan Benak
-

Passi Vikshali
-

jamila Aliyu Buba -

Connor -

Chicken afghani boti/ puri paratha
Mumtaz Ramzan
-

Matar Paneer Curry Peas Paneer Curry
Keshari Chintan Parihar
-

Agnes ndunge
-

Hafsat Argungu
-

welma
-

Mss_ Bumserh_ Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11493429
















Comments