Carrot and green beans rice with stew
😋😋😋😋
Steps
- 1
Kisa ruwan ki a tukunya, idan ya tafasa saikisa shinkafarki bayan kin wanketa da koran waken ki, idan ta kawo dahuwa saiki tace ki daurayeta ki maidata da ruwa kadan kisa carrot dinki har ya dahu gaba daya. Shi kenan an gama carrot and green beans rice😀
- 2
For the stew idan kika soya manki da albasa saiki sa kayan miyanki da spices da dandanon ki, ki barta ta soyu. Saiki hada da shinkafar ki 😋😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Hirvi Mirchi Cha Farali Thecha --- A Zesty & Spicy Maharashtrian Accompaniment
Bina Samir Telivala
-

ifuchi
-

Sarvat Hanif
-

Justin Gonzalez
-

Justin Gonzalez
-

Banana Chocolate Chip Mini Loaves
Justin Gonzalez
-

Madhvi Srivastava
-

Taustin Kaste
-

Borbor
-

The most amazing meatloaf ever
ilovemywife72700
-

Reetu marothia -

Gitanjali -

Tamanna Dheeraj Mehta
-

Cookie
-

Fawad Kazi
-

Telugu Turtle
-

Prachi Jain❤️
-

Afreeda's_Bakery
-

Roopesh Kumar
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11751995
















Comments (2)