Cupcake

Wannan vanilla cupcake ne guda 100,ana yin wannan cake din domin rabawa a wurin biki ko Kuma wani taro Kuma yanada dadi sosae.kuma yanada kyau idan zakiyi cake 100pcs idan kinzo wurin kwabi ki raba 2 sabida budewa yake yi kamun a gama.
Cupcake
Wannan vanilla cupcake ne guda 100,ana yin wannan cake din domin rabawa a wurin biki ko Kuma wani taro Kuma yanada dadi sosae.kuma yanada kyau idan zakiyi cake 100pcs idan kinzo wurin kwabi ki raba 2 sabida budewa yake yi kamun a gama.
Steps
- 1
Da farko zaki fara sa butter da sugar a kwano daya kiyita juyawa har se ya fara haske.
- 2
Idan yayi haske sekizo ki fasa kwae a wani kwanu daban seki zuba acikin kwabin sugar da kwae,Note;ana fasa kwae daban ne a wani kwanu sbd gudun se an zuba a butter a ga bashida kyau.
- 3
Sannan ki tankade filawa kisa kisa baking soda da baking powder idan ya tuku seki sa flavour.
- 4
Se a kunna oven idan ya fara xafi se a Saka.yanada dadi sosae
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Bina Samir Telivala
-

Roasted Acorn Squash and Chicken Stew (AKA Fall in a Pot)
StephieCanCook
-

StephieCanCook
-

Sarvat Hanif
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

Crispy Garlic and Herb Air-fryer Potatoes
Bianca Mwale
-

Bhetki Mach’r Kochuri o Doi Alu Dum Thakurbarir style
Madhumita Bishnu
-

Meatloaf; ground beef and sweet sausage blend
Jacqui Buskard
-

Pork Chop Piccata with Parmesan Herb Spaghetti 😙
Robin Perry-Boston Kitchen
-

Elyse Rose
-

Toasted Walnut Cinnamon Roll Cookies
Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

Raveena Khanna (@eat.me.drink.mee)
-

Abby Ling -

Sakshi Hotwani
-

Tanvi Batra
-

Abby Ling -

Soumi Banerjee
-

Abby Ling -

Kuldeep Kaur
-

Abby Ling







Comments