Kunun Gyada

Kunun Gyada 😗 . Zaki iya sha hakan nan ko ki hada puff puff ko kosai
Kunun Gyada
Kunun Gyada 😗 . Zaki iya sha hakan nan ko ki hada puff puff ko kosai
Steps
- 1
Anan zaki gyara gyada sosai ki cire maran kyau sai ki soya ta ki cire bayan sai ki kaita a markada maki sai kwaba ta da ruwa. Zaki iya aje ta ki ringa diba da kadan-kadan bata komai. Kamar yadda kike gani a nan
- 2
Zaki tankade flour ki kwabata da ruwa
- 3
Zakiyi tace ruwan gyadar da kika kwaba a cikin tukunya ki dora a wuta
- 4
Zaki ga bubbles alamun ya tafasa sai ki sheqa cikin flour da kika kwaba da ruwa.
- 5
Shikenan kunun gyadar mu ya hadu. Ki zuba a cup idan kina da madara kina sakawa anan. Asha dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Fresh Coconut 🥥 & Dragon Fruit Burfi
Bina Samir Telivala
-

Swati Sheth
-

Coconut Makhana Sweet Sip (For Any Fasting Festive celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Nana Aliyu
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Easy and Digestible Warm Singhara Rab (Water Chestnut Porridge)
Krishna Dholakia
-

Deepa Rupani
-

🥕✨ Creamy Carrot, Green Chilli & Basil Soup 🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

MicheVela -

Chireva Hn
-

Nimono (煮物), Traditional Japanese Root Vegetable Dish
hughluotatebe
-

Chinese Scallion Pancake (葱油饼) (cōng yóu bǐng)
hughluotatebe
-

Vegan friendly bakwan sayur (vegetable pancakes)
mevrouwpinda
-

Farha Naaz
-

Lazy Basil Tomatoes and Cheese Salad
LazyCook_HK
-

Hafsatul Ikram -

Shuaib Iqbal
-

Hina Ibrahim
-

Madhavi Rao
-

Alisha Kathuria










Comments (4)