Steps
- 1
Zaki kai shinkafa injin abarza maki ita daidai dambu
- 2
Ki tanadi zokalen ki zaa tsige ta araba ta da karanta sai awanke aajiye gefe
- 3
Zaa yanka karan miya kanana a ajiye gefe
- 4
Daga nan zaki dora tukunya awuta sai asamu marfi qarmi (marfin tukunyar dake bin wannan)sai azuba ruwa kofi daya daidai yadda ruwan zai zama kasan marfin kawai
- 5
Sai ki zuba zokalen ki sannan barjin shinkafar ki bayan kin wanke shi da ruwa (zaki iya gauraye shinkafar da zogale kafin kisa tukunya) kiyi level nasu ki rufe tukunyar nd steam for 20mins or so depend on heat na wutar ki
- 6
Idan ya taso ki juye a roba mai dan fadi yadda zai maki dadin juyawa sai ki sanya kayan miya da spices yadda kike so kiyi mixing kafin ki maida kan wuta ki rude marfin qasan tukunyar idan ruwa sun qare sai ki qara then ki zuba hadin ki rufe kayan miyar suyi steamin for 10 mins sai asauke ayi serving
Similar Recipes
More Recipes
-

Kipp Clark
-

My Spaghetti Zucchini and Miso
Francesco
-

Kulsoom Bukhari
-

Ankita Kapil Varshney
-

Anardana ChutneyPomegranate Chutney
Swati Ganguly Chatterjee
-

Supriya Devkar
-

Shital Jataniya
-

Sarvat Hanif
-

Amberly Scott
-

kairynel
-

Teddy Kitchen | 港式瑞士雞翼 (必學簡易版) | Hong Kong Swiss Wings (Easy version)
Teddy Kitchen TDK
-

Daliya khichdi with curd,papad and chutney
Vaishali Arora
-

Anandhi Suresh
-

Roopa Krishna -

Aashvi -

Lebanese Samkeh Harra (spicy fish)
Linda L.
-

Neha Sharma
-

Janey
-

Hadia Hassan 😍
-

Fried rice with fish Manchuria
tareeds_kitchen
























Comments