Mango juice
My yummy mango juice
Steps
- 1
Da farko zaki fere mangoran ki,ki yanka su madai daita sai ki cire kwallon saikisa a tukunyan tare da bawon ba a cire su dasu za a dafa.Saiki saka ruwa a kayi,ki Dora akan wuta ki barshi ya dahu.
- 2
Bayan ya dahu saiki ajiye a gefe in ya huce sai ki dauko rariya bayan kin wanke hannunki,sai ki samu bowl ki dora rariyan akai ki zuba wannan mangoron kina mutsitstsikawa da hannu kina tacewa kidan dada ruwa akan rariyan ki tace shi sosai.
- 3
Bayan kin gama zakiga ya yi kauri sosai sai ki dada ruwa ba a so yai ruwa an fison sa da kauri sai kisa sugar yanda kike so kisa qanqara ko kin sa a fridge yai sanyi shike nan,zakiji ban banci da wanda ba a dafa ba kuma wannan yana qara Lafia a jiki.
Similar Recipes
More Recipes
-

Turmeric Rice with Beef and Fish Stew
Jois1defoodie
-

Sweet Corn Soup and Garlic Butter Toast
Bina Anjaria
-

Oven Roasted chicken and Potatoes with Goose Fat
Xavier Seror
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Diet egg biscuits with mustard oil
Kulsoom Bukhari
-

Padmini Venkatesan
-

Bhavnaben Adhiya
-

Ifeoma Obianagha
-

Barnali Debdas
-

Crispy southern fried chicken breasts
Chef Nena
-

Christy Harbor
-

sjs2020
-

Classic chocolate chip cookies
Sarah Elizabeth Frampton -

Robert Gonzal
-

Priyanka Patadia
-

Rasmah_delight
-

Khabs kitchen
-

Maryam Sa'id
-

Banana and almond butter bread 🍌 🍞
Philip Pantelides
-

Bynt_muhammad
-

Fatima Mustafa
-

Fatima Mustafa
-

Classic chocolate chip cookies
Sarah Elizabeth Frampton








Comments