Steps
- 1
Firsty zaki samu shinkafanki sai kisa ruwa ya tafasa bayan ya tafasa sai ki raba ruwan biyu sai ki zuba curry pouder acikin tukunya sannan ki sa shinkafanki ki tafasashi acikin ruwan curry din bayan ya tafasa sai ki sauke ki wanki shi bayan ki wanke sai ki sake maidashi kan wuta kisamai ruwan ya karisa dahuwa.
- 2
Bayan kin wuta dama kin tanadi kayan hadin ki wato green beans, green pepper, carrot kin yayyan kashi in ya kusa dahuwa sai kisa su dasu tare.
- 3
Stew.zakiyi blending kayan miyan sannann ki sa a wuta ruwan ya shanye sannan kisa garlic da ya kakken albasa da oil su soyu tare sannan kisa ruwa ki marmashe kifinki acikin sannan ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Mukti Sahay
-

Arezu
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Surekha Dongargaonkar
-

Hafsat Abdullahi
-

Sudipa Gope
-

Grilled Chicken Salad with Feta
Xavier Seror
-

Salad with Boiled Beef and Pickled Honey Mushrooms
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Pinkblanket's Kitchen
-

Archana Agrawal
-

Erika
-

hughluotatebe
-

Christy Harbor
-

Robert Gonzal
-

Cindylee Asha
-

Prerna Mohit Khurana
-

Mona Ali
-

Energy Drink (Immunity Booster)
Kiran Asghar
-

Genevieve Gabriella Theresa Gillick
-

chefRabi❤️
-

Sukto - blend of colour and health
Susita Sen
-

#churo a snack for breakfast challenge
Mary Nganga
-

Fatimah Birma
-

Ashmeeta Nuhu






Comments