Steps
- 1
Zaa zuba fulawa a roba tare da baking powder, sugar, Salt, butter, kwai a cakuda sannan a zuba ruwa kadan a kwaba har sai komai ya hade sai a aje a gefe.
- 2
A sami dankali a bare a yanka kanana sai a tafasa da gishiri, idan yayi sai a kwashe a tsane, sannan a zuba mai a kasco kadan idan ya fara zafi sai a zuba yankakken albasa, a gauraya sannan a kawo nikakken nama a zuba a juya sai a barshi yayi kamar minti 3 sai a zuba kayan dandano da akeso tare da dafaffan dankali a juya idan yayi sai a sauke.
- 3
Zaa dauko fulawar da aka kwaba a murza sannan a fadada, idan akwai abin fitar da shape sai ayi amfani dashi, ko kuma a yi amfani da abu mai round a fitar da shape sai a zuba hadin naman sannan a manne gefe. A shafa kwai a jiki sannan a gasa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Ryan
-

Archana Agrawal
-

Vidyutaa Kashyap
-

Kulsoom Bukhari
-

Madhumita Bishnu
-

Meme
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

mfno
-

Romanian cheese doughnuts – Papanași
Romaniancook
-

Opa Erich's Hackepeter (German Steak Tartare)
Felix Cortes
-

Smiley_blu3
-

સ્વીટ માવા એપ્પલ(Sweet maava apple recipe in gujarati)
Sheetal Limbad
-

Bushra's Kitchen
-

Ranjani Krishna
-

My Smoothie Bowl#themechallenge
Roopal Mandavia
-

Sanaullah Memon
-

nkm
-

kimans Catering & Global Concept
-

शाही पनीर से भी टेस्टी मलाई पनीर
Neha Mishra
-

Jagruti












Comments