Steps
- 1
Da farko za a wanke qashi a zuba a tkunya a yanka allbasa a saka gishiri da wake, daddawa da busasshen zogale su dahu tare.
- 2
A wani pan a zuba manja a siya jajjagen kayan miya sai a juye a ruwan tafashen naman.
- 3
A wanke tsaki a cire dukkan dusar a juye a tukunyar da ake dafa nama
- 4
A zuba kayan kamshi da dandano
- 5
Idan tsaki yayi laushi a sauke.
- 6
A kula kar a cika tsakin Idan ya da yi ruwa yafi dadi kuma idan ya huce zai kara kauri.
- 7
Serve.
Similar Recipes
More Recipes
-

Arezu
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

mfno
-

Opa Erich's Hackepeter (German Steak Tartare)
Felix Cortes
-

Romanian cheese doughnuts – Papanași
Romaniancook
-

Smiley_blu3
-

Smiley_blu3
-

Augie's Confectionery
-

Winkle Joshi
-

lovely girl girl
-

spicequeen
-

Priscillah Kim
-

Sadaf Shoaib Vohra
-

Abhishek bhatt
-

Mimo Mathigu -

Sobia Sohail
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12968337



Comments