Local cin cin

Cin cin cikin sauki batareda anyi spending kufi me yawa ba
Local cin cin
Cin cin cikin sauki batareda anyi spending kufi me yawa ba
Steps
- 1
Dafarko xa a samu bowl me kyau sai axuba magyada da sugar Adan juyasu sugar din taranyi melting sai asamu ruwan kanwa dankadan kamar cokali Daya a xuba a cigaba da juyawa for some minutes
- 2
Sai ahada flour, pinch of salt, da baking powder ayi mixing dinsu sai atankade azuba acikin mixture din da akayi sai ajuyashi ana Dan yayyafa ruwa har sai yyi daidai kwabin cincin sai a barshi yadanyi kaman 5 minutes kafin Dan sugar din tadada narkewa
- 3
Sai a dakko chopping board ko bayan faranti ashafa Mai Dan kadan agutsura ayi rolling dinshi sai a yanka haka za ayitayi har sai angama
- 4
Daganan kuma sai asa Mai a wuta yyi zafi sai afara suya ida ta soyu tadanyi golden color sai a kwashe 😋 aci Dadi lfy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ratalu ki Sabji in different style
Prachi Maheshwari
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Fabio
-

Samantha B
-

Besan Barfi - Chickpeas Flour Sweet
Surekha Dongargaonkar
-

Shobha Rathod
-

Leahgathukia -

Tipp💋
-

Chicken and Egg Spaghetti Stir Fry
Ellen_A3
-

Genny Johnson's Homemade Vanilla Ice-cream
Herb Johnson
-

Egyptpino 🇪🇬❤️🇵🇭
-

Cream cheese stuffed blueberry loaf
Chef Nena
-

Sailee Tanawde Mhatre
-

Saaderh
-

Kamni Tripathi
-

Mrs Farhan
-

Sonal Mittal
-

Fiber Soup with Meatball pieces of eight
skunkmonkey101
-

Chinese Chilli Garlic Mushroom
Madhumita Bishnu
-

kay
-

Gatta curry Rajasthani gatte curry
Foodiequeenbhumi
-

Shweta Nanda









Comments