Soyayyiyar Rama

Soyayyiyar Rama
Steps
- 1
Da farko zaki yanka ramarki sai ki tafasa ta kama na 8mins sai ki tace tare da matse ruwan da Ke jikin rama, ki matse ta sosai har sai ruwa ya daina fita a jikin rama,sainan sai ki sake rabashi yayi daidai
- 2
Ki sa mai ko man Jan a tukunya zaki iya hada duka biyun.idan yayi zafi sai kisa albasa da attarugu ki dan soyasu kadan saboda anason Idan miyar tayi a gansu a ciki.daga nan sai ki tsai da ruwa,ki sa dandano, kifinki ko nama da daddawa.ki barsu su dahu sosai har sai kifi/ nama sunyi laushi.
- 3
Bayan sun dahu sai kawo rama nan ki zuba ki juya sosai kuma ki tabbatar akwai ruwa a ciki dazai dafa rama sosai,ki barshi ya tsotse har sai ki tabbatar ba ruwa ko kadan a ciki. daganan kin gana soyayyar rama
- 4
Note:Ana matse ruwan jikin rama soboda kar yayi daci
Similar Recipes
More Recipes
-

Sarvat Hanif
-

Sienna McCarthy
-

Kipp Clark
-

Cyrus Sifa
-

Kulsoom Bukhari
-

Ryan
-

Lubna’s Kitchen
-

Dr. RAJNI GUPTA
-

Padmini Venkatesan
-

Bianca Mwale
-

skunkmonkey101
-

Brad's weeknight baked pasta & meatballs
wingmaster835
-

lazy cook
-

Smoked Chorizo Sausage with Black Beans
Crock Pot Girl 🤡
-

Meme
-

Rashmi Patni
-

Fresh Turmeric Curry / Haldi ki Subji
spicequeen
-

Carrot Oats with Nutty Granola
Swati Keshri 👩🍳
-

Mara
-

Joyce Ng'ong'a
-

Kavita Arekar
-

Archana Agrawal
-

Chicken and Vegetable Cous Cous
Bakers spice








Comments