Filled plantain

This recipe is so simple to prepare.. it so delicious
Filled plantain
This recipe is so simple to prepare.. it so delicious
Steps
- 1
Kibare plantain dinki kitsaga taskiyarta a tsaye Amma karki Kai karshe saiki saka hannu kidan budeta tadanyi fadi Amma karta bude duka Zaki iyasaka karamar wuka kikara yanko cikin kinakara mata fadi
- 2
Saiki mixing flour dinki da seasoning powder saiki shafawa plantain dinki ko ina har cikin kibarbada saiki Dora mai awuta kisoyata har cikin yasoyu. idan tasoyu saki kwashe ki ajiye agefe
- 3
Kidauko a attaruhu da albasarki kiyi grating dinsu kisa mai kadan a pan kisoya idan sunfara soyuwa saiki dauko cooked minced meat dinki kizuba kixuba spices dinki da seasoning saiki kara soyawa idan yayi saiki sauke
- 4
Saiki dauko fried plantain dinki kibude tsakiyar kidinga debo namanki kina zubawa idan kingama Zaki iya yanka dafaffen kwai akai ko kuma soyayyen dankali shikenan kingama...😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Curry Flavoured Chicken Sticks
Hiroko Liston
-

Spicy Chicken & Potato Nuggets with Gochujang Sauce
Hiroko Liston
-

Nori Wrapped Fried Chicken Tenderloins
Hiroko Liston
-

Yadnya Desai
-

Cheesy Chicken Cheese Omelette with Hash Browns
Bareeraawais22
-

Elanor
-

Surekha Dongargaonkar
-

Pachadi saatham- lemon cucumber pachadi with left over rice
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Bethica Das
-

Slow Cooker Cheesy Kielbasa Hashbrown Casserole
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mrs. Ballard's Secrets
-

StephieCanCook
-

Zane519
-

Mango sago lava cake (chiffon cake)
Her Castillo
-

Italian gluten free oven-baked flatbread
Crafty Woo
-

Rashmi Rai
-

Farwa Ali
-

Saratu Abubakar zaki -

Head Over Meals by Dipika Ravichandran
-

Adeya -

Fatima Dewa
-

Vaishali Sanjay
-

Seema Rajendran
-

Pallavi Porwal





Comments