Steps
- 1
A wanke tsaki a ajiye a gefe
- 2
A jajjaga attaruhu d albasa a Dora tukunya a wuta a zuba manja d albasa a yanka ta a soya sama sama a zuba jajjage a cigaba soyawa sannan a zuba ruwa sai sai yadda sai dafa tsakin a zuba daddawa idan ya tafasa sai a tsaki a juya a sa Maggie d gisiri kadan d kayan kamshi idan ya dahu sai a sa alayyahu d aka yankan aka wanke shi zuwa 4 minutes
Similar Recipes
More Recipes
-

Sanuber Ashrafi
-

Francesco
-

Pratikshya Mahapatra
-

Hema Wane
-

Wonton Chips / Wonton Crackers
Pinkblanket's Kitchen
-

Akshita
-

Maggie Conlon
-

Boneless turkey white and dark meat roast
Sarvat Hanif
-

Air Fryer beer bottle stuffed bacon burgers
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Richard -

One Pot Smoked Sausage and Noodles
Crock Pot Girl 🤡
-

Lauren
-

Dates and almond milk shake 🥛🤠😋
Dr Asma Ali
-

Ummu hamid
-

Lauren
-

Sof
-

Hiroko Liston
-

My Recipe Book
-

Ummu hamid
-

Passi Vikshali
-

Alakai Akana
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13723161













Comments