Stir fry pasta with offal pepper soup
Steps
- 1
Da farko zaki tafasa spaghetti Tareda green beans da carrots da anta idan ta dahu sai a tsiyaye amman kada a bari tai lugub
- 2
Daga nan sai ki sai ki sa tukunya a kan wuta ki zuba mai kadan daman kayan kin Riga kin markade su sai tattasai zaki rage kadan ki yanka shi tsaitsaye tareda albasa idan sun fa dan Soyuwa sai ki zuba spaghetti da kayan kamshi da sinadarin dandano da komi na bukata sai a jujjuya har komi ya gamai sai ai serving sau ran kayan ciki kuma za ai farfesu da su ne amman ba mai ruwa sosai ba
Similar Recipes
More Recipes
-

Oats Cookies with Banana and Nuts
Saurav Pradhan
-

Sonya Bankester
-

Durreshahwar Khan
-

Bhavnaben Adhiya
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Deepa Rupani
-

Supriya Devkar
-

Pecan Tassies (in Phyllo cups)
Nadia Sobczak
-

Krishna Dholakia
-

Gooey Chocolate Chip Skillet Cookie
Crumbs & Chaos
-

Carebear
-

Kels Ro
-

Prime rib (closed oven method)
cdkaleczyc
-

Adrianne Meszaros
-

Chef Nena
-

Appurwa Tripathi
-

Zobia Sajjad
-

Njoki Njiru
-

Zobia Sajjad
-

rama
-

Sumreen Farooq
-

anjujindal
-

Amruta Walimbe
-

mahesh bansal -

Angel Sharma
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13743739





Comments (2)