Steps
- 1
Za'a gyara alkama abushe ta sannan awanke abaza ta a kan buhu ta bushe,abarzo ta
- 2
Se adiba 8 cups(gwangwani kenan ga wanda basuda measuring cups)akawo sugar 1 cup azuba ajuya,mai 1 cup, sannan yeast(dmn already anjika)ajuya,arika yayyafa ruwa kadan kadan ana juyawa da hannu har tahade jikinta..kar tayi ruwa arufe yayi kaman 4 hours(ko daddare ta kwana)
- 3
Za'a sa aturmi a yayyafa ruwa kadan adaka har se ta dada laushi tayi danko,yanda in aka murza bazata rabe ba..se arika gutsirowa ana murzawa yayi tsayi,sannan akamo gefe da gefe kmn yanda zaa kulle abu dai a manne
- 4
Adafa 3 cups sugarn da ruwa a matse lemun tsamin tayi kauri,sannan asaka mai a kasko yayi zafi (wutan low heat yanda har ciki zae soyu)a soya alkakin idan ya soyu ana kwashewa daga mai zaa zuba acikin ruwan sugar abarshi yayi kmn 30 minutes ciki yanda sugarn zae ratsa shi sannan akwashe shikenan !aci dadi lfy😋
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

Eat Whole 2 Thrive
-

ALL-NATURAL ORANGE VINEGAR FOR CLEANINGGreen cleaning
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Shelly -

Gayatri Balaji -

Sunita
-

Vandana Bohara
-

Naznin Shahabuddin Modasiya
-

Anjana Somani
-

Carole
-

Meme
-

Meme















Comments