Steps
- 1
Da farko Zaki samu barzaziyar masara ki tankade ki wanke ki tsane a matace se ki samo steamer ki zuba rowa a kasanta se ki samu buhu ki zuba barzaziyar masarar ki nade ta kisa a steamer din ki Dora a wuta ki bar shi yay ta dahuwa baa so turiri ya ringa fita idan yay kamar awa daya se ki sauke ki fito dashi ki zuba a roba ki dauko maggi gishiri curry ki zuba seki jajjaga attaruhu ki zuba dama kin daga gyadar ki itama ki zuba kisa albasa ki zuba mai
- 2
Dama kin gyara zogalen ki kin wanke shima ki zuba ki juya komai yaji se ki maida shi cikin buhu ki nade kisa a steamer ki rufe maida shi wuta yay ta dawu zuwa awa daya seki bude ki taba kiji idan yayi shikenan idan beyi ba ki barshi ya Kara yi shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Shilpa Shah
-

Moong Dal Methi Masala Lachha Mathri - Tea Time Snacks
Manisha Sampat
-

Steamed Seabass with Vegetables
Xavier Seror
-

Uzma Syed
-

Archana Agrawal
-

Madhumita Bishnu
-

sandra53
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Optimal Nutrition. Healthy Lifestyle by Sonia J.
-

Optimal Nutrition. Healthy Lifestyle by Sonia J.
-

White chocolate peppermint brownies:
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

The_Rx_Cook
-

Fateemah Alyuma -

Spinach cheese butter Chakri or Murukku
Palak Sheth
-

Vermicelli as sheer korma at home
SA_ Kitchen
-

Namrata sarmah
-

Ummu Bello
-

Fateemah Alyuma -

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Salak din kayan lambu mai madara
Muas_delicacy
-

theGlocalChef Rashmi






Comments