DANKALI € EGG

fauxee's kitchen
fauxee's kitchen @cook_26579649
Kano,Nigeria.

Yana da dadi sosai

DANKALI € EGG

Yana da dadi sosai

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20min

Cooking Instructions

20min
  1. 1

    Zaki fere dankalin ki yanka shi yankan dkkeso saiki tafasa shi, idan yyi laushi saiki tsame ki bada masa gishiri ki juya.

  2. 2

    Saiki sami wani bowl ki fasa kwai kisa albasa, attarugu ki kada.

  3. 3

    Saiki rinka daukan dankalin kina sa shi a flour ki jujjuya ko Ina ya samu flour, saiki cire ki sa shi a ruwan kwain kisa a mai ki soya.

  4. 4

    Bayan ya soyu saiki bada masa maggi kadan ki juya. Aci dadi lpy.

  5. 5
Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fauxee's kitchen
fauxee's kitchen @cook_26579649
on
Kano,Nigeria.

Comments

Similar Recipes