Steps
- 1
Da farko za'a fere dankalin turawa, sai a wanke tareda sawa a tukunya, a zuba ruwa mai kyau dai-dai yadda zai dafashi luguf.
- 2
In ya dahu sai a tsane shi a colander tareda barin shi ya dan huce, in ya huce sai a juyeshi a bowl a yi amfani da hannu wajen dagargazashi amma ba lukwui-lukwui za'a maida shi ba.
- 3
Sai a kawo kifi da yawa soyayye ko silalle a dagargazashi shi a kai, sai a sanya maggi tareda spices a juya sosai.
- 4
Sannan a jajjaga attaruhu da albasa a zuba a kai, a fasa kwai a kai tareda zuba fulawa da garlic powder a juya sosai.
- 5
Sai ki dora kaskon tuyar wainar masa a wuta, ki sanya mishi mai kadan in yayi zafi sai a rage wutar in ta yi yawa, a debo hadin dankalin nan a zuba dan dai-dai misali, ba da yawa za'a sa ba kamar na waina masa, in ya soyu sai a juya daya barin a hankali, indai ta soyu za ku ga ta kame jikinta in kuna juyawa bata wani lagwaf-lagwaf.
Similar Recipes
More Recipes
-

Coconut Curry Oxtail Mac & Cheese 7 Ways
Maurice Farmer
-

Mridula Srivastava
-

Bianca Mwale
-

Fried Beef and Shrimp Rice on the Table
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Dave Vishakha
-

Bhavnaben Adhiya
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Aimee Qualls
-

Ellen_A3
-

Pawon Indo Bule
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

skunkmonkey101
-

Pawon Indo Bule
-

mahesh bansal -

Karan Tripathi (Food Fanatic)
-

Cheese Cake with Pomegranate compote
Sabrina Yasmin
-

Biscoitos! (Portuguese Cookies)
Kels Ro
-

rama
-

Deepank












Comments (5)