Wainar fulawa (traditional pancake)

Na kira kanwata a waya kawai tace min wainar fulawa take ci se naji ina sha'awa kawai se na shiga dakin girki nayi.gaskiya akwai dadi da daukar ido.
Wainar fulawa (traditional pancake)
Na kira kanwata a waya kawai tace min wainar fulawa take ci se naji ina sha'awa kawai se na shiga dakin girki nayi.gaskiya akwai dadi da daukar ido.
Steps
- 1
Ki tankade fulawar ki,ki sa mata dandano da dan gishiri,ki zuba albasar ki da jajjagaggen Attarugu ki,ki zuba ruwa ki kwaba.kullun ya zama ɗan daidai kada yayi tsululu(zata rugurguje) kada kuma yai kauri dayawa(bata dadi). Se ki fasa kwanki ki kada ki zuba a cikin kullun ki juya sosai
- 2
Ki dora kasko a wuta ki zuba mai(nafi san ja so dashi nayi amfani)ki zuba kullun ki soya in bangaren yayi ki juya daya bangaren shima yayi
- 3
Haka zaki har kullun ya kare.shi kenan asa yaji aci dadi lpia
Similar Recipes
More Recipes
-

pinal Patel
-

Kushi Katsu (Fried Pork Skewers)
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Cricket Protein Powder Pizza Dough
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Mac n Cheese
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Pancakes
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Brownies
Mira Erslovas
-

Cricket Protein Powder Cookies
Mira Erslovas
-

Hearty Oat Bowl with Seeds and Fruits
Uzma Syed
-

Eazy-Peazy AirFryer BBQ Chicken
laurylavoie
-

Salmon with Blood Orange-Honey-Habanero glaze
Tonight We Cook
-

Alice M. Dale
-

@Sarah's Cuisine n Pastries
-

Shiuri
-

Linima Chudgar
-

farheen faisal
-

Saba Butt
-

Seema Rana
-

Corn capsicum pizza bhel..!!!❤️👍
Linima Chudgar
-

Preeti Chawla
-

fatima
















Comments (4)
08036201168