Strawberry Smoothy 🍓😋

Yan uwah brkn mu da Ramadan 🙋♀️🌙Fatan muna samun yin ibadah cikin nutsuwa, muyi qoqarin wajen aikin alkhairi. Allah yh karbi ibadun mu yasa muna cikin wanda za'a Yanta. Allah kuma yh sada mu da daren Lailatul Qadr. #Ramadansadaka
Strawberry Smoothy 🍓😋
Yan uwah brkn mu da Ramadan 🙋♀️🌙Fatan muna samun yin ibadah cikin nutsuwa, muyi qoqarin wajen aikin alkhairi. Allah yh karbi ibadun mu yasa muna cikin wanda za'a Yanta. Allah kuma yh sada mu da daren Lailatul Qadr. #Ramadansadaka
Steps
- 1
Ga abubuwan buqata kamar haka
- 2
Zaki wanke strawberry inki sai ki saka cikin blender tare da ayaba
- 3
Sai ki kawo laban/yogurt ki zuba
- 4
Ki zuba Haleeb /madaran ruwa
- 5
Sai ki kawo condense milk ki zuba day day buqatar zaqin ki
- 6
Kiyi blending har su zama sunyi laushi sosai
- 7
Shikenan sai a zuba a cup ayi ado da strawberry asha da sanyi 😁😋
- 8
Yayi dadi sosai
Similar Recipes
More Recipes
-

SirBakes-A-Lot101
-

Cooking with Mariam
-

Cooking with Mariam
-

Cooking with Mariam
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Elyse Rose
-

Salmon with White Wine Dijon Caper Cream Sauce
Bee Vinitra
-

Smoky sweet potato & black bean chili
Mark Baldwin
-

Easy Weeknight Char Siu (叉烧) pork
Mama Ngai
-

Dabi Arvi ka Salan Lucknowi style (Colocasia curry)
Madhumita Bishnu
-

Authentic Indian Dal Makhani Recipe from a Restaurant
Sula Indian Restaurant
-

Cajun pasta (chicken, shrimp, sausage)
John Livingston
-

Alena
-

The Star of Prawn Curries – Goan Prawn Curry Recipe
Sula Indian Restaurant
-

Ramzan Special Oreo Fusion Shake
Heena Sutarwala
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Maryam Khan
-

Rabiqa Ahsan
-

Laiba Usama
-

Fruits creamy with pineapple jelly and black currant sauce
Nargis shaikh Shaukat
-

Simmered Cucumber ala Julia Child
Granny in the Kitchen
-

Nargis shaikh Shaukat

















Comments (2)