Steps
- 1
KI TANKADE, FULAWAR KI SEKI ZUBA BAKING POWDER, DA BAKING SODA KI JUYA SU, WAJE DAYA KI AJIYE A GEFE
- 2
SEKI DAUKO BUTTER DA SIKARI, DA KWAI KI KWABA SU, WAJE DAYA.
- 3
SEKI DAUKO, MADARAR KI TA GARI, KI ZUBA MATA RUWA 1CUP KI KWABA TA DA YEASTS
- 4
SEKI DINGA ZUBA FULAWARKI AKAN BUTTER DA KWAN DA KIKA KWABA, KINA DAN ZUBA WANAN MADARAR DAKIKA KWABA DA YEAST
- 5
KARYAYI TAURI, KUMA KARYAYI RUWA RUWA, SEKI DAN RUFE SHI YAYI WADAN SU MINTINONI HAKA, SEKI DAUKO KI MURZAKI MAKAR YANDA AKE MURJIN MEAT PIE
- 6
IDAN YA MURZU, SEKI DAUKO, BUTTER KI SHAFA SEKI DAUKO BROWN SUGAR DINKI, KI ZUBA, A SAMA SEKI DAUKO CINNAMON DINKI,AMMA DAKAKE KI BARBADA, A SAMAN BROWN SUGAR DIN
- 7
SEKI, YIMASA NADI KAMAR NADIN TABAR MA KI YANYAN KASHI, YANDA KIKE SO KANANA, KO MANYA DUK YANDA YAYI MIKI SEKI KUNNA OVEN DINKI YAYI ZAFI, KI SAKA DEGREE DIN 280 MINTINA KUMA, 15 MINUTES
Similar Recipes
More Recipes
-

Drumstick Potato Poppy Seeds Curry (Bengali style Danta-Aloo Posto)
Amrita Chakroborty
-

Bina Anjaria
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Linh
-

Bjor Funn
-

Easy Cheese and Beef Enchiladas
Plain Jane
-

Shrimp and Lobster Stuffed Baked Potato
PittbullMom2014
-

Meghna Poddar
-

Suzey Thomas -

Kamlesh Malik
-

Jane Wangare
-

My Homemade Spinach Bread Sandwich:
Lubna’s Kitchen
-

Pushpa Gupta
-

Jane Wangare
-

Dr.Madhumita Mishra
-

Ummouh Muhammad
-

Hemlata Rani








Comments (3)