Steps
- 1
Dafarko zaki zuba oil dinki a tukunya kibarshi ya fara soyuwa, sai kixuba black pepper da taliyarki da kika karya sai ki soyata acikin oil din har saitayi brown colour, sai ki juyeta a mataci ki tsane.
- 2
Sai ki maida tukunyarki wuta, ki zuba oil da albasa ki soya sama sama, sai ki sa kayan miyan ki da kika jajjaga ko kika yanka ki soyasu.
- 3
Sai ki kawo garlic dinki da kika jajjaga kizuba tareda spices dinki, sinadarin dandano,da gishiri kadan, ki juya sai ki zuba soyayyiyar taliyarki, ki kawo ruwan zafi dai dai yanda zai dafa miki taliyarki ki zuba sai ki rufe.
- 4
Inta kusa tsotsewa sai ki zuba carrot dinki da kika tafasa kika yanka aciki hade da peas dinki Shima sai kin tafasa shi, sai ki rufe ta kuma turara, akarshe sai ki zuba yankakken tattasai da green pepper dinki ki juya saiki sauke.aci Dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Chef Bryce
-

Sandra
-

Chef Bryce
-

Chef Bryce
-

Salmon with apple and herb beurre blanc
Robert Gonzal
-

Amanpreet
-

Geeta Godhiwala
-

Kesar Pista Rabdi With Custard Pancake
Sanuber Ashrafi
-

Ruchita Chauhan
-

Noor Ul Ann
-

Hetal Vithlani
-

Madhumita Bishnu
-

Vanilla cream cake with chocolate chips inside
Noor Ul Ann
-

Vidita Bhatia
-

Mariam Azeem (Umme Sarim)







Comments (6)