Cookies

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Nayishi ne da dare dan nishadi

Cookies

Nayishi ne da dare dan nishadi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

3 servings
  1. Fulawa cup 3 1/2
  2. 1Butter
  3. 1Koyi
  4. Nikeken sugar cup 1
  5. 1/2 cupMadara

Cooking Instructions

  1. 1

    Zakihada sugar da butter kibuga suyi fari

  2. 2

    Sekisa koyi kikara bugawa suhade

  3. 3

    Sekisa madara rabin kofi

  4. 4

    Sekisa fulawa naki kihada yazama yada zai yanku

  5. 5

    Se kiyanka yadda kikeso

  6. 6

    Shikenan aci dadi lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
on

Comments (6)

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai
Ok nakomafa dafarko nadauka a na hausa nayi sharing ashe a english ne ngd

Similar Recipes