Potatoes masa

Jawhars Kitchen @jauhar13
Wanna hadin yana da dadin ci kin sarrafa Dankali a wani mataki da zai chanja shi
Potatoes masa
Wanna hadin yana da dadin ci kin sarrafa Dankali a wani mataki da zai chanja shi
Steps
- 1
Zaki yanka dankalin ki cube ki dafa shi tare da gishiri kadan Bayan ya dahu ki kada kwan ki tare da Albasa,maggi,kayan kamshi da tarugu kadan sai kisa dankalin ki cikin Kwan nan ki juya sosai
- 2
Ki dora tanda Bayan yayi zafi kisa mai ki zuba hadin nan a ciki idan baya ya soyu sai ki juya zai yi kamar masa
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Chef Mommy Nessa
-

Coffee coconut biscuit (non keto)
Jan Janny Janatan
-

Sarah Robinson
-

Passi Vikshali
-

Sarvat Hanif
-

Chef Mommy Nessa
-

Moyo Haniel
-

Claudia Visser
-

shagufta
-

Bushra Mazhar
-

Zee
-

Stir fried idli / vaghareli idli
Priyangi Pujara
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Nazia Qureshi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/16894596









Comments