Miyan Kabej

Ina son cin miyan kabej musamman da rise yana sa kowa yaji shaawan yaci abinci
Miyan Kabej
Ina son cin miyan kabej musamman da rise yana sa kowa yaji shaawan yaci abinci
Steps
- 1
Kiyanka kabej dai dai yuanda kike so ki wanke shi da gishiri
Sannan ki kankare carrot ki yanka kanana ki wanke
Ki wanke kayan miyan ki sai ki jaggaga tare da albasa 1
Albasan ki zaki yanka manya ki ajiye gefe - 2
Da farko zaki dora tukunya kan wuta kisa mai da Albasa kafin ta soyu sai kizuba kayan miyan ki tare da dandano da spices kita jiyawa har kayan miyan ya soya make sure bakisa ruwa ba ko a jajjagen basa suwa so bayan duk sun hade miya ya soyu sai ki zube kabej naki da carrot da kifin tare da albasa da ki yanka ki dan juya sai ki rufe zuwa 2minutes sai ki sauke
- 3
Tana da sauki sosai miyan nan
- 4
Zaki iya cinta da duk abinda kike so
Similar Recipes
More Recipes
-

ifuchi
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Chris Gan
-

Maggie Conlon
-

Maggie Conlon
-

Sonya Bankester
-

Sonia Kriplani,,,
-

renu bhasin
-

Queen Esther
-

Madhu Bindra
-

Teacake:101 #love at first bite
ANNASTACIA AUGUSTINE
-

Monika Jain
-

Monika Jain
-

Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}















Comments