Yadda zaki gyara gyadar ki dan yin kunu

Steps
- 1
Fyazil's Cuisines*
*YADDA ZAKI GYARA GYADAR KI DAN AMFANI DASHI A KUNU*.KISAMU GAYADAR KI KO TIYA BIYU KO DUK YAWAN DA ALLAH YA HORE MIKI (NI NAYI AMFANI DA GYADA BOMBAY: GYADA MAI JAN BAWO). KI CIRE DUK WATA DATTI DAKE CIKIN GYADAR KI IN AKWAI SAIKI SAMU ROBA KI ZUBA ACIKI KI SA RUWA KI WANKE KI SIYAYE RUWAN, KI SAKE SAKA WATA RUWAN KI WANKE. KI SAMU MASHANYA KI BAZA GYADAR KI AKAI (NAWA NA BARSHI YA BUSHE NA KWANA UKU. AMMA IN NAKI BA DAYAWA BANE ZAI BUSHE A KWANA BIYU) BAYAN YA BUSHE SAIKI
- 2
Murza, wasu na amfani da bayan faifai gun murjewa wasu kwarya, wasu acikin turmi, wasu kuma dutse duk wadda kikai amfani dashi zaiyi. saiki bakace ta bawon duk su fita saiki zubashi cikin roba kisa citta, kanunfari da borkono kanana akai miki nika. bayan an kawo a nika sai kina dibawa yadda kikeso kina kunun ki dashi ko kisa a miya...
tabbas in kin gwada wannan method zakiji dadin kunun ki. kunun ki zaina kanshi tun kamin ya nuna.note
murjin da akayi da fai fai, dutse
- 3
(traditional one ba normal dutse ba) ko kwarya sunfi fita mai kyau fiyeda wanda akai na turmi bawon na dan ragewa shi
idan kinzo murjewa kina diba kadan kadan ki murje sabida bawon ya fita mai kyau
- 4
IDAN KIKABI WANNAN METHOD BABU BUKATAR SAKA SU CITTA AYAYIN DA ZAKIYI KUNU BECAUSE ALREADY GYADAR KI NA DAUKE DA KANSHIN SU
ZAKI IYA AMFANI DA WANNAN GYADAR KI AMIYA
IDAN KINZO SAKA SU CITTA, KANUNFARI DA BORKONO KADA KISASU DAYAWA SOSAI, KISA DAI DAI YANDA ZASU FITA SUYI KANSHI AMMA KADA YAYI YAWA.
*fyazil's tasty bites*
*IG_fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

Priyangi Pujara
-

Italian Chicken Vegetable Bean Soup
@chefcraig
-

Joseph Green
-

Indonesian KWETIAU SIRAM(Rice Noodles in Egg Gravy)
Pawon Indo Bule
-

Steak and Potato Cream Soup in Slow Cooker
Angela Mertoyono
-

Pawon Indo Bule
-

Shashi Tewarii
-

Laura -

Rina Joshi
-

Sakshi Hotwani
-

Jayakrite Kande
-

Fried Chicken Cubes With Chillies And Dried Shrimps
Springsmile Estelle
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)



Comments (2)