Karamin kwanu na kuli kuli • Kofi na busasshen yaji (kina iya karawa in kina so) • Citta kamar Rabin hannu • na kanunfari, • na masoro • na sukuni • Kwarorin kamar 8 na gyadan/diyan Miya • Kwara biyar na kimba • daya na tumeric (basan sunan shi na hausa ba) • Dandano dai dai da yadda kike so, ni nasa kwara hudu • Bay leaves kadan (shima dai ban San shi da hausa ba)