Steps
- 1
COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
*fyazil's Cuisines*
*KUNUN ALKAMA*Ki gyara Alkama ki wanke, Kisa ruwa a tukunya ki zuba Alkama, cardamom, dry ginger kibari ya tafasa Alkamar ki yayi half na nunar sa. In a bowl kisa nikakken gyada da ruwa ki dama sai ki tace. Bayan Alkama naki tayi Half na dahuwar sa then kisa taceccen gyadar ki, then add sugar to ur taste. Kibari Alkama ta nuna yadda kikeso.
Ki dama flour naki kadan awani karamin - 2
Bowl ki zuba akan Kunun ki gauraya. Ki sauke after 4-5 minutes. Ki nemi lariya ki tace nono ko tsamiya sai ki zuba. wasu akan wuta suke zubawa wasu kuma sai bayan sun sauke. anyone u prefer.
Zaki iya saka Kimba aciki. Wasu na saka kanunfari ma aciki yana sa kunu yayi kanshi Sosai. Sai de matsalar kanunfari in kazo shan kunun zaka na tauna shi hakan kuma babu dadi. Abinyi shine ki saka kanunfari acikin gyadar ki before anika miki
*fyazil's tasty bites*
*IG_fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Gracious Kitchen
-

Beetroot Salad with Corn and Pomegranate
Gracious Kitchen
-

Shainuu Aroraੴ
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Fast cooking Banana Pudding Trifle
Diana Graffs
-

DuckyDuck
-

Kristina.Stephens
-

Joe Thorstensen
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Deejarh berver
-

Somali Paul
-

Shivani Pandey -

Debashri Chatterji
-

Deejarh berver
-

Swapan Chakraborty
-

Deejarh berver
-

manju
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)














Comments (2)