Coconut gullinsuwa

Coconut gullinsuwa
Steps
- 1
COOKING IS LOVE MADE VISIBLE
*fyazil's Cuisines*
KIYI GRATING KWAKWAR KI AND SET ASIDEKI SAMU BOWL KISA MADARA, SUGAR, KWAKWAR KI WADDA KIKA GURZA, KI YAYYAFA RUWA KADAN KI DAMA KIYI MOULDING KOMAI YA HADE
- 2
Saiki fara gusurawa kadan kinayin balls dashi daidai girman da kikeso.
bayan kin gama saiki daura mai awuta, in yayi zafi amma ba sosai ba saiki soya.
- 3
Kisamu wani roba mai murfi ko roba ki zuba aciki anaci ahankali harya kare
- 4
Note
idan mai naki baiyi zafi ba kika zuba zakiga kamar zai fara narkewaidan mai naki yayi zafi sosai kuma kina sawa zai kone.
- 5
COCONUT DA NAYI USING BAIDA GIRMA SOSAI IN NAKI BABBA NE SAI KISA QUARTER MA ZAIYI
IDAN BAKIDA KWAKWA ZAKI IYAYI MARA KWAKWA
*fyazil's tasty bites*
*IG_fyazilmkyari_007*
Similar Recipes
More Recipes
-

Emily B.
-

Uzma Syed
-

Daxa Parmar
-

Sweet sour refreshing fruit salad
Vilde!:)
-

Pooja Sapre
-

Shobha Deshmukh
-

Kulsoom Bukhari
-

Brandy T.
-

Cruffin (Without pasta machine)
Lavender
-

Aya Nagomi visit host
-

Som tam Tang(Cucumber spicy salad)
Opreawz Ch
-

Pawon Indo Bule
-

Melissa Franks -

Agnes
-

Pawon Indo Bule
-

Salamatu Mai Kyari (fyazil's Cuisines)
-

Amrita pramanik -

Aata Ke cheela (whole wheat flour)
meenu singh
-

Nitya Goutam Vishwakarma
-

Classic French chicken supreme
Mili Dutta -

Archana Vaja
-

Archana Vaja










Comments