Miyar Alalyahu

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Inason miyar alalyahu,tana dadi sosai
Miyar Alalyahu
Inason miyar alalyahu,tana dadi sosai
Steps
- 1
Zaki samu attaruhu,albasa,ki jajjaga,
- 2
Ki dauko kifinki busashe ki wake da ruwan dumi y fita sosai
- 3
Ki soya manja,ki zuba kayan miyarki kisa maggi,curry,spice ki juya
- 4
Ki dauko alalyahu ki gyara ki wanke tas,in miyarki ta soyu saiki zuba alalyahu ki rufe miyarki ta soyu zuwa 5mint
- 5
Zaki iyaci da duk abinda kikeso
- 6
Akwai dadi
- 7
Zaki iyaci da duk abinda kikeso
- 8
Akwai dadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

gnvmacias17
-

skunkmonkey101
-

Sun dried tomatoes with angel hair pasta
Aaron Anderson
-

skunkmonkey101
-

skunkmonkey101
-

Ritu Singh
-

pawan sharma -

rajkumar sharma -

Bharti Vania
-

Chef gbemilola
-

Benard
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5846780











Comments