DAMBUN SHINKAFA (3 flavors)

Dambun rice is the best traditional food I luv,that's why I modernize my dambu and Alhamdulillah it's very delicious and amazing ❤😋
DAMBUN SHINKAFA (3 flavors)
Dambun rice is the best traditional food I luv,that's why I modernize my dambu and Alhamdulillah it's very delicious and amazing ❤😋
Steps
- 1
Zaki bada shinkafar a barza,barjin dambu idan an kawo saeki wanke tass kisa a colender ki tsane ruwan
- 2
Sannan ki yanka buhu, kamar buhun semo kona shinkafa kisa acikin steamer ki juye tsakin dambun ki rufe sosae kiyi steaming dinshi
- 3
Spices;muna bukatar Citta kadan,tafarnuwa,masoro,kaninfari,cardamon da girfa.
- 4
Zaki dakasu su daku sannan ki gyara tafarnuwarki
- 5
Nan ga mankulinmu, albasa an gyara an yankata,gyada daffafiya an bareta,ga carrot da peas,red da green bell pepper,attaruhu da tafarnuwa an jajjagah,spices dinmu da muka daka na hade da onga da thyme,sae curry,maggi da onga da doli.
- 6
Ga hawan dambun mu na farko ya sauka saura hadi
- 7
Zaki zuba albasa, gyada,attaruhu da tafarnuwa,maggi, spices da veg oil
- 8
Saeki juya sosae ko ina y juyu
- 9
Saeki wanke carrot da peas kisa ruwa kadan kisa kanwa kadan ki tafasa don su rage karfi,sae ki tace ki zuba akae
- 10
Ki gyara zogale kisa a tukunya kisa ruwa da kanwa kadan ki tafasa ki tace ki ajiye a side.
- 11
Toh anan step din ne zaki raba dambun uku daya ki barshi hkansansa ki zuba zogale ki maeda steamer kiyi steaming dinki harsae ya dahu yayi laushi.
- 12
Na biyun kuma ki zuba curry yadda zae bada yellow color sannan kisa zogale kiyi steaming dinshi shima.
- 13
Sae na ukun shi kuma zamuyi amfani da onga na stew da doli tomato seasoning don mu sami red color da kuma flavor mae dadi
- 14
Shima sae muyi steaming dinshi
- 15
A guri daban daban zamu juye dambun mu in gama sae munzo ci sae mu zuba a gefe gefe sannan muyi garnishing da red and green bell pepper dinmu kamar hka
- 16
Our 3 flavors dambu is ready💃💃💃
- 17
D color is some how amazing and d test is hmmmm😋😋😋😍enjoy ❤
Similar Recipes
More Recipes
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

Rachel Leigh
-

Raven
-

Boca de Fogo
-

shimi
-

qtmonki01
-

Continental Breakfast #Local Food Contest _Mombasa
Navinder Kaur
-

Epseeta Panigrahi
-

Raven
-

Arshia Ahmad -

Kiddies meal..irish potato and veg pottage
Cookingwithseki
-

Fried noodles with egg and sradine
Hafsat Argungu
-

Mulo Bata (Radish Chutney - Bengali Style)
Bethica Das
-

Akum Raj Jamir
-

Catherine Njoki
-

Bethica Das


















Comments