Steps
- 1
Dafarko zaki gyara namanki kisa a wuta ya dahu tareda spices da albasa
- 2
Kiyi greating din albasa da tarugu ki daka daddawa tareda wake
- 3
Zaki dora tukunya a wuta kizuba mai inyayi zafi kisa tarugu da albasa ki soya sama sama
- 4
Seki zuba ruwa kizuba daddawar da kika daka da wake kisa maggi da spices da namanki ki rufe
- 5
Bayan 20 min seki bude kidauko kukar ki ki kada
- 6
Zaki iya ci da tuwon shinkafa ko semo
Similar Recipes
More Recipes
-

Kshama's Kitchen
-

Street-Style Kenyan Chips Masala (Mild & Sticky)
Love At First Bite
-

Soumini Bhattacherjee
-

Kulsoom Bukhari
-

Foram C. Virani
-

Heena Jani
-

Monika Jain
-

Heenaba jadeja
-

Rosann -

vgray91
-

Oreo Cream Cheese stuffed Red Velvet Brownies
Pawon Indo Bule
-

J.A.B.
-

aadaojemeni -

Geeta Khurana
-

Neelima Chaudhary
-

aadaojemeni -

deoyani
-

Poonam ranga
-

Vaishali Jindal -

Mukta Shukla
-

Hajra Saad -

Neelima Chaudhary
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5965217











Comments