Yam balls with orange and watermelon drink

Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Yam balls with orange and watermelon drink
Steps
- 1
Ki fere doya ki wanke ki dora a wuta kisa salt da sugar
Kiyi jajjagen kayan miyar ki ko kiyi chopping ki hada da sauran kayan dandanon ki
Idan doyar tayi ki hada da kayan miya da su spices ki kirba a turmi
Sai ki mulmula shape din da kike so
Ki kada kwai
Ki ringa sawa a kwai sai kisa a garin biredi ko golden morn amma ni da cornflakes nai amfani kuma sai da na daka tukunna
- 2
Daga nan sai kisa a mai me zafi ki soya
- 3
Ki barshi ya soyu har sai yayi golden brown
- 4
Zaki iyaci da kunun aya ko juice
- 5
Nidai naci da orange and watermelon drink
Similar Recipes
More Recipes
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Cook1999 -

Supriya Devkar
-

Bhavnaben Adhiya
-

Suchitra S(Radhika S)
-

ldscorpio1
-

Peter Cooper -

Kat
-

Kat
-

Angela Mertoyono
-

Lau
-

Taps -

Becky
-

Buskin shinkafa da miyar yakuwa da alayyahu
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Susan Brown
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Aceituna Gomez -

Shreya Mukherjee
-

Baked oatmeal: autumn fruit - vegan
Alessandra
-

Spruha Bari
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5975693







Comments