Steps
- 1
Ki gyara shinkafan tuwon ki tas ki jikata tun safe
- 2
Da yamma ki zubar da ruwan kisa wani ki kara wanketa tas
- 3
Ki zuba ruwa da yawa a tukunya ki dora akan wuta
- 4
Sai ki zuba shinkafan ki barsu taita nuna
- 5
Idan ruwan ya zama sauran kada sai ki rage wutan
- 6
Idan ya shanye amma ba tas ba sai ki tuka shi ko ina da ina ya tuku sai ki rufe ki barshi ya sake turara
- 7
Sai ki sauke ki sake tukawa den ki kwashe a leda kina kullewa
- 8
MIYAR WAKE
Wake
Tumatir
Albasa
Tattasai/shambo
Spices
Manja da
MangyadaKi surfa waken ki kamar zakiyi alale ki gyara shi tsaf sai ki zuba a tukunya ki zuba ruwa kisa kanwa da gishiri ki barshi yayi ta nuna
Ki dora wata tukunya ki zuba man gyada da manja idan sunyi zafi ki yanka albasa ki zuba idan tayi brown sai ki zuba jajjagen kayan miyar ki idan ya soyu sai ki juye waken ki akai ki barsu suyi ta nuna
Sai kisa spices of ur choice ki rage wuta ki rufe
- 9
Zakiji kamshi ya cika kitchen kai hadda gdan ma
- 10
Shikenan miyar ki tayi anaci da tuwon shinkafa,alkama.gero,dawa
Similar Recipes
More Recipes
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

Sarvat Hanif
-

ldscorpio1
-

Peter Cooper -

Kat
-

Kat
-

Angela Mertoyono
-

Taps -

Becky
-

Buskin shinkafa da miyar yakuwa da alayyahu
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Susan Brown
-

Yam balls with orange and watermelon drink
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Aceituna Gomez -

Shreya Mukherjee
-

Baked oatmeal: autumn fruit - vegan
Alessandra
-

Spruha Bari
-

Haleemah Tijjani Salis






Comments