#ILOKAR MADARAR GARI(Boiled milk candy)

Iloka itama abar so ce ga yara harda ma manya,shima yana da gardi da dadi,ba dole sai da condensed milk akeyi ba,idan kina da madarar garin ki zaki iya yi dashi kamar haka.
#ILOKAR MADARAR GARI(Boiled milk candy)
Iloka itama abar so ce ga yara harda ma manya,shima yana da gardi da dadi,ba dole sai da condensed milk akeyi ba,idan kina da madarar garin ki zaki iya yi dashi kamar haka.
Steps
- 1
Ga ka yayyakin hadin kamar haka.
- 2
Za'a zuba butter cikin ruwa,sai a dora a wuta
- 3
Gashi za'a ga butter ta ya narke,yayin da ruwan ya tausa
- 4
Sai dauki madarar a juye,ayi ta tukawa
- 5
Gashi idan ana tukawa,ana dan zuba mangyada ko narkakkiyar butter,gudun kamewa. za'a gw yana ta hade jiki,yana komawa Golden brown,kamar haka
- 6
Sai ashafa butter a farantin silba,a juye..ayi fadi dashi yana dan shan iska,a yayyanka da wuka ko da cookies cutter,ko a gutsira da hannu
Similar Recipes
More Recipes
-

Pulao with Sprouted Basmati Rice, Coconut Milk and Vegetables
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Slow Cooker Spaghetti Bolognese
Cook1999 -

Kulsoom Bukhari
-

Sugar Snap Peas with Squash Noodles
Crock Pot Girl 🤡
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Southwest hash brown casserole
LexiiMueller
-

Jalapeno Bacon Wrapped Poppers
jglehenbauer
-

Pawon Indo Bule
-

Pulled Pork with Sriracha BBQ sauce
kanisuroll
-

Megha Verma -

Chicken rezala(Kolkata special chicken)
Tripti Gautam
-

Dakos - tomato, feta and bread
Gaia Riva
-

Catherine Njoki
-

samiraAhmad
-

#kunu recipe contest#Kunu cous cous
Mom Abdulnaseer
-

Chef Ashish Singh
-

Kunu contest #(kunun kwa kwa da farar shinkafa)
Fatima Aminu Saeed Muhammad
-

manisha srivastava


















Comments