Wainar rogo (kwaki)

Ina matukar son wainar rogo,musamman tadamu yaji mai dadi
Wainar rogo (kwaki)
Ina matukar son wainar rogo,musamman tadamu yaji mai dadi
Steps
- 1
Da farko zaki samu kwaki,fari
- 2
Saiki daura ruwan dumi akan wuta
- 3
Inyay dumi saiki dauko ki zuba acikin kwakin
- 4
Saiki juya ko ina y hade
- 5
Saiki dauko jajjagen attaruhu,albasa maggi ki zuba
- 6
Saiki zuba ki juya
- 7
Ki kara juya wa ko ina y hade
- 8
Saiki ringa gutsira da hannu ki na fakadata
- 9
Haka zaki fakada har kwakin y kare
- 10
Saiki daura mai akan wuta inyay zafi saiki ringa soya wainar ki
- 11
Inta soyu saiki juya
- 12
Saiki tace ta a cikin colender
- 13
Enjoy 😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

cindybear
-

Cream Cheese Dip with Dill Leaves
Darshana Patel
-

Durreshahwar Khan
-

wingmaster835
-

Bina Anjaria
-

Avocado Rusk Toast - Continental Breakfast
Manisha Sampat
-

Nyambu Tiats
-

Chelsea Z
-

Rita Talukdar Adak
-

Whizzle
-

Christina
-

homegrownveggies
-

Kale, White bean, Italian sausage soup
sylvia.beal
-

Mona
-

Rekha Unni
-

mama B -

Suman Prakash
-

Lynn McQ
-

Beans and ripe plantain porridge
@pearlcooks (Chidinmapearl)
-

Belinda
-

#kunucontest KUNUN FARAR SHINKAFA DA DANYAR GYADA
NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
-

Belinda
-

Belinda



















Comments