#kunucontest KUNUN FARAR SHINKAFA DA DANYAR GYADA

#kunucontest I lov 😋😋inason kunun farar shinkafa da danyar yanada dadi matuka,yana kara lfy
#kunucontest KUNUN FARAR SHINKAFA DA DANYAR GYADA
#kunucontest I lov 😋😋inason kunun farar shinkafa da danyar yanada dadi matuka,yana kara lfy
Steps
- 1
Da farko zaki samu gyadarki ki soya ta sama sama,saiki bushe bawon jikin ta ki jikata tayi 1hrs
- 2
Saiki samu farar shinkafa itama ki jikata 1hrs
- 3
Saiki wanke su kisa danyar citta kiyi blender ki markadesu duka ki tacesu
- 4
Ki dauko tukunya ki zuba aciki,ki daura akan wuta,saiki ta juyawa,zakiga tana da huwa,saiki matsa lemon tsami aciki
- 5
Kici gaba da juyawa,zakiga tayi kauri,saiki sauke kasa ki dauko yogurt ki zuba ki juya kisa suga
- 6
Inbaki da yogurt zaki iya amfani da peak milk
- 7
Enjoy 😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Banana Pineapple Slush - (AllRecipes.com)
Cluelesskitty
-

Garima Mayur Mangwani -

Tina
-

Daxa Parmar
-

Radhika Shaparia
-

ZMA
-

Rachana Sagala
-

Kshama's Kitchen
-

Sudipa Gope
-

Whizzle
-

Christina
-

homegrownveggies
-

Kale, White bean, Italian sausage soup
sylvia.beal
-

Mona
-

Beans and ripe plantain porridge
@pearlcooks (Chidinmapearl)
-

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen)
-

Belinda
-

Belinda
-

Belinda
-

Belinda
-

Dr Swati Rai
-

नम्रता Sarmah
-

Neena Bansal







Comments