Sakwarah rolls with my special ketchup soup

#kanostate Sakwarah is my favorite❤❤❤shine dalilin dayasa nake zamanantar da itah duk sanda zanyi da shapes masu kayatarwa da kuma miya masu dadi💃😋
Sakwarah rolls with my special ketchup soup
#kanostate Sakwarah is my favorite❤❤❤shine dalilin dayasa nake zamanantar da itah duk sanda zanyi da shapes masu kayatarwa da kuma miya masu dadi💃😋
Steps
- 1
Kina bukatar namanki na sa mae kyau frozen ko ba frozen bah zaki yanka sirarah kanana kamar hka
- 2
Zakiyi marinading dinsa da curry, thyme, ginger,garlic,maggi da spices dinki masu dadi ki juya sosae su hade ki maeda fridge for 15min or 20min ko kuma ki rufe ki ajiye a side
- 3
Idan yayi wannan adadin tym din kayan kamshin zasu kama jikin naman saeki zuba oil a wuta yayi zafi sannan ki soya naman
- 4
Idan y soyu saeki tsane naman a colender
- 5
Saeki zuba oil kadan a tukunyarki ki maeda naman sannan kisa attaruhu da kika jajjagah 1tbsp
- 6
Sannan kisa ketchup dinki 2tbsp
- 7
Saeki zuba 1tsp na soy sauce a ciki
- 8
Saeki zuba ruwa madaedaeci ki rufe ta dahu for 10min
- 9
Saeki zuba corn flour dinki a bowl daban
- 10
Sannan kisa ruwan nama ko ruwa normal kadan ki kwaba
- 11
Saeki juye acikin miyar
- 12
Kisa green and red bell pepper dinki ki juya kisa maggi da curry ki juya sosae
- 13
Zakiga miyar tayi kauri saeki sauke and enjoy ba da sakwarah kadae zaki iyah ci ba zaki iyah kici da taliya,shinkafa ko cous-cous d.d.s
- 14
Our sakwara rolls with my special ketchup soup is ready 💃💃😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

Stuffed Eggplant-Mediterranean Style
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Arezu
-

MJ's Kitchen
-

Xavier Seror
-

Instant Aged Balsamic Vinegar - Kitchen Hacks
Cluelesskitty
-

Bianca Mwale
-

Cori Gladden
-

CuriousChef
-

skunkmonkey101
-

Rich Tteokbokki (dukbokki) korean rice cake
CuriousChef
-

Home Cooking Wonderland
-

Maryam Alhaji Garba
-

Firdausy Salees
-

White rice with potatoes sauce
tee~awaisu
-

Mamata Satpati
-

skunkmonkey101
-

tee~awaisu
-

Maryam Alhaji Garba
-

skunkmonkey101
-

Priyam Batra Mehta
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈























Comments (2)