Jallof rice and cos low with water melon

Mariya Ibrahim Baba
Mariya Ibrahim Baba @cook_14141377

#jallof rice contest#

Jallof rice and cos low with water melon

#jallof rice contest#

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Rice
  2. Species
  3. Onion
  4. Alayyahu
  5. Attaruhu tumatir tattasai
  6. Water melon and milk
  7. Salad cocumber albasa tomato and bama

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki dafa shinkafa halfdone saiki jajjaga kayan miyanki ki dora a tukunya ki soya da Mai sai ki xuba shinkafar ki ki jujjuya har kayan miyan yabi jikinta saiki kara ruwa daidai yanda xai karasa dafata idan takusa saiki xuba albasa idan t nuna sai ki xuba alaiyahunki olready dama kinxuba Maggi dinki d species tun kafin ki xuba shinkafar Idan t dahu shikenan saiki kwashe

  2. 2

    Coslow ki yanka salad d kokomba d albasa d tumatir saiki xuba bamanki ki jujjuya su hade d juna

  3. 3

    Ki yanka kankana kanana kicire kwallon saiki xuba madara ta ruwa saiki saka suga idan kina bukata

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mariya Ibrahim Baba
Mariya Ibrahim Baba @cook_14141377
on

Comments

Similar Recipes