Steps
- 1
Ki gyara wakenki saiki wanke a nuka yayi laushi. Sai ki kara ruwa yanda kikeso a kullin sannan ki tace ki daura a kan wuta.
- 2
Idan ya kusa tafasowa saiki zuba, ataruhu, albasa and lime ko tsami zakiga awaran tana dunkulewa. Idan kikaga halaman awaran ya gama tasowa sama, kasan sai ruwa saiki tace a abin tatan kamo saiki kulle sannan ki daura murfin tukunya mai nauyi akai 4 about 5mins.
- 3
Saiki fito da ita zakiga ta kama jikinta sai ki yanka yanda kikeso.
- 4
Ki samu dan bowl ki zuba ruwa kadan da maggi and salt ki stirring dinshi dakyau. A wani bowl din kuma ki fasa egg da thyme saiki kadashi da kyau. Ki dauko awaran kina sawa a ruwan maggi sannan ki tsoma a ruwan egg idan mai yay zafi kina sawa idan ta soyu shikenan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhvi Srivastava
-

Foram C. Virani
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Monika Jain
-

Deepti Johri
-

Heena Jani
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Shobha Deshmukh
-

Cori Gladden
-

CuriousChef
-

skunkmonkey101
-

Rich Tteokbokki (dukbokki) korean rice cake
CuriousChef
-

Home Cooking Wonderland
-

Lisha Mukherjee
-

Joy Gates
-

Princess Amrah
-

Ummu Fa'az
-

Choco Coconut Whole Wheat Cake – Christmas Cake
MadAboutCooking
-

Sadhana Mohindra
-

teema habeeb
-

Ummu Fa'az
-

Bengali style Chanar Dalna/Paneer Balls curry
Kumkum Chatterjee










Comments (2)