Jollof rice with irish potato

#Jollofricecontest I like jollof rice, and also my father like it too.
Jollof rice with irish potato
#Jollofricecontest I like jollof rice, and also my father like it too.
Steps
- 1
Na tafasa nama kayan ciki suka dahu sosai, saboda su kayan ciki suna da wahalar dahuwa. Na zuba kayan kamshi da dandano sannan bayan sun dahu na sauke. Na zuba mai a tukunyar bayan ya yi zafi na zuba kayan cikin na soya sama-sama
- 2
Na jajjaga tarugu da tattasai sannan na juye a cikin naman.
- 3
Na zuba ruwa yadda na san zai dafa shinkafar ba za ta nemi kari ba.
- 4
Na bare seasonings dina yadda za su ji na zuba
- 5
Na tafasa dankali daban ta yadda zan samu sauki wurin daidaita dahuwarsu. Gudun kar shinkafar da dafe ta bar dankali idan aka samu akasi ban zuba dankalin da wuri ba. Amma shi ma half done ya yi.
- 6
Bayan ruwan ya tafasa na zuba shinkafa na rufe. Minti ashirin na juye dankalin a ciki.
- 7
Lokacin da suka yi half done na duba akwai sauran ruwa.
- 8
Na yayyanka albasa na zuba a ciki. Ba na so na saka ta da wuri don kar ta dafe sosai.
- 9
Bayan na tabbatar komai ya yi na sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Krishna Dholakia
-

Bethica Das
-

Wheat Flour Desi Biscuits/ Fry Atta Cookies (For Travel)
Navnita Jaiswal
-

Laju Gehani
-

Small Batch Banana Double Chocolate Almond Cookies
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

🌶️🔥 fiery red hot sauce | chunky, tangy & irresistibly spicy!
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Sanuber Ashrafi
-

Cori Gladden
-

CuriousChef
-

skunkmonkey101
-

Rich Tteokbokki (dukbokki) korean rice cake
CuriousChef
-

Home Cooking Wonderland
-

teema habeeb
-

Ummu Fa'az
-

Lisha Mukherjee
-

Joy Gates
-

Ummu Fa'az
-

Zeesag Kitchen
-

Choco Coconut Whole Wheat Cake – Christmas Cake
MadAboutCooking
-

Sadhana Mohindra
-

teema habeeb

















Comments